Gobara: mutane hudu sun mutu.


fire

Gobarar da ba asan sanadinta ba takashe mutane hudu yan uwan juna a Jenta Adamu, a arewacin karamar hukuman Jos.wutar ta kama gidan  Mr. Anthony Kwanmi alokacin da duk su sidan(6) ke bacci misalin karfe biyu na tsakar dare lahadi.wa yanda suka mutu sun hada da Mr. Anthony Kwanmi(uban),Miss Theresa Anthony (yar’sa), Emmanuel Anthony (dan sa) and Miss Kerry Anthony (yar’sa).

makwabtan  sunce suna zargin wutar lantarki ne silan tashin wutar, kuma kafin iyalan su yi farga wutar ta maimaye gabadaya gidan.

You may also like