Mutum mai mata 12 da yara 102



Mazaunin wani ƙauye a Uganda, mai suna Musa Hashaya Kasera ya ce iyalansa sun ƙunshi da yara 102, da jikoki 578.

Musa mai shekara 68 a duniya ya ce “na fuskanci matsaloli wajen sanya yarana makaranta, da ciyarwa da tufatar da su, da kuma kiwon lafiyarsu.”



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like