NAFDAC Ta Haramta Shigo Da Kayan Marmari Da Lemukan Da Aka Shigo Dasu Daga Waje A Fadin NajeriyaDaga ranar lahadi 31/12/2016 gwamnatin tarayya ta bakin hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya wato NAFDAC ta haramta siyar da dukkan nau’o’in kayan marmari da lemukan gwangwani (Fruit juice) da ake shigowa dasu daga ketare.

Da yake jawabi a wani taron sanin makamar aiki a GBAGADA dake jihar legas a ranar litinin 26/12/2016.

Shugaban hukumar ta NAFDAC Mr.Carolly Ngobiri ya tabbatar da hakan inda ya kara da cewar zasu fara kame dukkan lemukan da ake shigowa dasu kasar nan da zarar wancan wa’adi da suka bayar ya kare..

Shin me za kuce akan hakan????

You may also like