Nafi Buhari Ba Wa ‘Yan Najeriya ‘Yanci – Cewar Johnathan
0
“Ni ne shugaban da aka fi zagi da suka a duniya, amma za a tuna da ni idan na bar mulki saboda cikakken ‘yancin da gwamnatina ta bai wa jama’a,” in ji tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan.