Najeriya Ce Ta Biyu A Duniya Na Masu Yawan Cutar Kanjamau**Tsoron Allah shine maganin wayyo Allah.
1 ga Disamba ce ranar yaƙi da cuta mai karya garkuwar jiki HIV/AIDS ko kuma SIDA. To amma Najeriya ce ta biyu a duniya mai yawan mutane masu ɗauke da kwayar cutar.

Ƙasashen duniya kowa na tambaya ta yaya ake ganin za a magance wannan ƙwayar cuta?   Kusan kowa amsa ɗaya ya ke bayarwa a riƙa amfani da kwaroron roba (Condom).

Kusan kyauta ake raba shi a duniya, amma me ya sa kullum cutar ƙaruwa take yi? Ga amsar a cikin Alƙur’ani mai tsarki ga masu hankali…
” Kada Ku Kusanci Zina Domin Ta Kasance Alfasha Ce Mai Girma…

Allah ubangiji yasa mu gane kuma. Mu gyara

You may also like