A yau Talata ne, Hukumar Kididdiga ta kasa ta tabbatar da cewa Nijeriya ta fita daga yanayin kariyar tattalin arziki mafi muni a cikin shekaru 29 da suka wuce inda a karon farko tattalin arzikin kasa ya karu da kusan kashi 0.55.
Cikakkun Bayanai Za Su Biyo Baya…..