Najeriya Ta Yanke Huldar Jakadanci Da Taiwan 🇹🇼 Gwamnatin Tarayya ta yanke huldar jakadancin da kasar Taiwan inda ta rufe ofisoshin jakadancin kasar da ke Nijeriya.
Ministan Harkokin Waje, Geoffrey Onyeama ya ce Nijeriya ta yanke shawarar marawa China baya wadda ke ikirarin cewa kasar Taiwan n karkashin mulkinta. Ya ce har yanzu kasashen duniya ba su amince da Taiwan a matsayin ‘yantacciyar kasa ba.

You may also like