Najeriya zata sake sabon bincike akan kamfanin sadarwa na MTN


Mahukuntan kasar Nijeriya dai suna zargin kamfanin sadarwar na MTN da fitar ds tsabar kudi har dala billiyan 13.92 ta a tsakanin shekarun 2006 zuwa 2006. 
Hakan ya biyo bayan matsalar tattalin arzikin da kasar ta shiga,  wanda kasar itace tafi kowacce kasa karfin tattalin arziki a nahiyar africa.  

Wanda a baya bayannan ne aka cimma matsaya tsakanin gwamnatin tarayya da kamfanin na MTN, inda kamfanin ya amince zai biya tarar kudi naira billiyan 330 bisa tuhumar kamfanin akan sakainar kashi kan rigistar layika. Inda NCC suka ragewa MTN Tarar da aka fara cinsu daga farko.  

Tuhumar kamfanin dai ana ganin zai jawo cece-kuce tsakanin kasar Nijeriya da kuma Africa ta kudu. 


Like it? Share with your friends!

0

You may also like