Nayi fashi-Da-makami Dan biyan kudin Asibiti


Nayi fashi da makami Dan biyan kudin Asibitin yarona-inji Uche Udoma.

An kama Dan fashi da makami Wanda yana hannun jami’an ‘yan sanda na jahar Abia Uche Udoma ya bayyanawa Hukumar ‘yansanda cewa ya Shiva fashion da makami ne Dan yabiyawa yaronsa kudin Asibiti.

Wanda ake tuhuma ya fadawa ‘yan sanda cewa shi sana’ar gyaran mota yakeyi,ya Dade baida aikinyi yayinda ya bukaci ya biyawa dansa kudin asibiti baida hanyar samun kudin biyan asibiti, sai yace baida zabi face ya fara fashi da makami dan yasami kudi ya biyawa yaronsa kudin asibiti.

You may also like