NEMAN TAIMAKON GAGGAWA “Sunana “UMAR MUKHTAR” daga Unguwar Shanu a jihar Kaduna. Jama’a ina neman taimako domin yi min aiki sakamakon gobara da ta yi min illa a sassan jikina har ta kai  idanuwana sun tsiyaye kwayar idona ta fado. 
“Likitoci a asibitin ABU Zariya Shika sun nemi makudan kudi domin yi min aiki, amma iyayena ba su da halin biyan kudin kuma ba su da hanyarsu. Jama’a a taimaka domin darajar Manzon Allah SAW.” 
Wannan shine account daya tilo da masu taimako za su iya tura taimakon su kai tsaye domin ceton wannan bawan Allah. 
Ga Account Number: 5191041998, 

Bank EcoBank, 

Name: Bashir Abdullahi 
Domin karin bayani; 08101029115. 
Duk wanda ya taimaki wani, Allah zai taimaka masa duniya da lahira.

You may also like