Ni Da Jama’ata Zamu Zabi Buhari 2019



Mu ‘Yan PDP Ne Amma Ni Da Al’ummata Za Mu Zabi Buhari A 2019, Cewar Gwamnan Jihar Ebonyi
Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya ce ko tantama ba ya yi jiharsa za ta zabi Buhari idan har ya nemi shugaban kasa a 2019.
Gwamnan ya ce gwamnatinsa ta gamsu da kokarin da Buhari yake yi domin gyara kasar nan.
Ya ce duk da jiharsa jihar PDP ce za ta yi ma Buhari aiki domin ganin hakan ya tabbata.

You may also like