Nnamdi Kanu Ya Gana Da Gwamnonin Inyamurai Gwamnonin jihohin kudu maso gabashin kasar nan sun gudanar da zama na musamman tare da Nnamdi Kanu shugaban IPOB a yau a Enugu, da nufin shawo kansa kan hankoronsa na ballewa daga Nijeriya, tare da kafa kasar Biafra mai cin gishin kanta.

You may also like