Osinbajo ba Dan najeriya Bane-Don


Dr Emmanuel Ufuophu Biri Shugaban Sashen Mass a Jami’ar jahar Delta, Abraka ya tabbatar Da cewa Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo ba Dan Najeriya Bane.

Ya ya tabbatar da Hakane da yaga Osinbajo a jahar Benin a TV,a tattaunawar dayake da ‘yan jahar Edo.

A Rubutun bincike na Ufuophu-Biri na ranar talata, na gano Cewa Osinbajo badan Najeriya bane.

You may also like