Osinbajo Ya Amince Da Nadin Kwamishinonin Zabe 14Muk’addashin Shugaban K’asa Farfesa Yemi Osinbajo ya nad’a kwamishinonin za’be na Hukumar za’be ta K’asa mai Zaman Kanta INEC guda 14. Nad’in dai ya biyo bayan tantance sunayen da Majalisar Dattawa ta K’asa tayi.
.

Wadanda nad’in ya shafa dai sun had’a da;

1.  Hussaini Pai daga Abuja.

2.  Goodwill Obioma daga Abia.

3.  James Spam daga Benue.

4.  Nwachukwu Orji daga Ebonyi.

5.  Iloh Chuks daga Enugu.

6.  Nentawe Yilwatda daga Plateau.

7.  Umar Ibrahim daga Taraba.

8.  Emeka Joseph daga Imo.

9.  Obo Offanga daga Cross Rivers.

10.Francis Ezeounu Daga Anambra.

11.Briyai Frankland daga Bayelsa.

12.Ibrahim Abdullahi daga Adamawa. 

13.Agboke Olaloke daga Ogun. Da kuma 

14.Ahmad Makama daga Bauchi.

You may also like