Qatar ta aika da gidajen tafi-da-gidanka 10,000 zuwa Turkiyya da Syria



2023 World Cup porta cabin houses in Qatar

Asalin hoton, Reuters

Ƙasar Qatar ta aika da gidaje irin na ‘tafi-da-gidanka’ wadanda ‘yan kallon gasar kwallon kafa ta duniya da aka yi a kasar zuwa yankunan da girgizar kasa ta daidaita a Turkiyya da Syria.

Wannan na matsayin tallafi ga mutanen kasashen biyu da suka rasa muhallansu a sanadin iftila’in da ya afka wa yankin.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like