Rahama Sadau Tana Rokon Shahararren Jarumin India Hrithik Roshan Daya Zo Ya Aure Ta


Korarriyar Jarumar Fina-finan Hausa kuma jarumar Fina-finan Turanci Na Nollywood taje Shafinta Na Twitter inda take Rokon Da Shahararren Jarumin Indian wanda aka fi sani da Hrithik Roshan Da yazo Ya Aure ta.

A cewar ta ta hada da kalaman yabo ga jarumin sannan tace dayazo ya aureta.

You may also like