Rahoto: Arewa Basu Da Ƴan Siyasa Kamar Tinubu


Sai yanzu ne Oyegun zai gane cewar ashe a kamfanin Tinubu ya yi aiki. Gaskiya Tinubu yayi agar, da wuya a Arewa a samu dan siyasa irinsa. Ya dora wanda yake so ya sauke wanda yake so, Allah ya ara masa dama.

Idan ana maganar siyasa a Najeriya to su Tinubu sune sahun farko. Shi ba Sanata ba, shi ba mimista ba, shi ba sakataren jam’iyya ba, amma duk wanda ya saba masa a jam’iyya ba zai gani da kyau ba.

You may also like