Rahoto: Doyar Da Ake Nomawa A Najeriya Na Samun Karɓuwa A Ƙasashen Ƙetare


Ma’aikatar Albarkatun noma ta tarayya ta tabbatar da cewa a halin yanzu kasashen Australiya, Turkiyya, Birtaniya da Daular Tarayyar Larabawa sun nuna sha’awarsu na sayen Doyan da ake nomawa a Nijeriya.

A shekarar da ta gabata ne dai, aka fara fitar da Doya zuwa kasar Amurka a wani mataki na kara samun kudaden shiga. A halin yanzu dai, Nijeriya ce kan gaba wajen noman Doya a nahiyar Afrika.

You may also like