Ramadan: Alamomin Laylatul Qadr – Daren da ya fi wata 1,000



Ramadan: Alamomin Laylatul Qadr – Daren da ya fi wata 1,000

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon Sheikh Aminu Daurawa

Lailatul Qadr dare ne mafi girma da ɗaukaka ga musulmi.

A daren da ke kwanakin 10 ta ƙarshen wata Ramadan aka saukar da Al Qur’ani mai tsarki.

Musulmi kan fatan dacewa da daren wanda Allah Ya ce ya fi wata 1,000 daraja.

Ɗaya daga cikin manyan malamin addinin Islama a jihar Kano arewacin Najeriya Sheikh Aminu Daurawa ya yi bayani game da daren da kuma alamomin Lailatul Qadr.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Yusuf Ibrahim Yakasai



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like