Rasha na zargin Amirka kan Nord Stream | Labarai | DWCikin wani jawabi da ya yi a watan Fabarairun wannan shekara gabanin mamayar Rasha a Ukraine din dai, Biden ya bayyana cewa bututun Nord Stream zai zama tarihi in har Moscow ta mamaye Ukraine. Mai magana da yawun ma’aikataar horkokin kasashen ketaren ta Rasha Maria Zakharova ce ta bayyana haka a kafafen sada zumunta na zamani, tare da wallafa faifen bidiyo na Shugaba Biden yana mai cewa za su kawo karshen bututun Nord Stream 2 in har tankokin yakin Rasha suka ketara kan iyakokin Ukraine.

 You may also like