Rasha ta daure ′yar wasan Amirka kan laifin maye | Labarai | DWA watan Yuli na shekarar  Griner mai shekaru 31, ta amsa laifinta a gaba kotu tare da cewa ba da gangan ta mallaki abubuwand a ake zarginta ba, yanzu haka dai kotun ta ci tarar ‘yar wasan da ta zama zakaran Olympics na Amirka har sau biyu a kwallon kwando tarar kudi dala dubu 16 da 700.

Sai dai Shugaban Amirka Joe Biden ya yi tir da hukuncin kotun, hukuncin kotun na zuwa ne a dai-dai lokacin da dangantaka ke kara tsami tsakanin Amirka da Rasha kan yakin Ukraine.You may also like