Real Madrid Ta Zama Zakara A Gasar Nahiyar TuraiKungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Dake Kasar Spain Ta Zamo Zakara A Gasar Cin Kofin Zakarun Nahiyar Turai A Karo Na 12

Bayan Ta Doke Kungiyar Kwallon Kafa Ta Juventus Dake Kasar Italia Daci 4 Da 1

A Wani Karon Batta Na Wasan Karshe Da Kungiyoyin Suka Fafata A Daren Yau Asabar..

You may also like