Real na atisayen yadda za ta ci Chelsea a Champions LeagueReal Madrid

Asalin hoton, Real Madrid FC

Real Madrid na yin atisayen yadda za ta ci Chelsea a Champions League ranar Laraba.

Chelsea za ta ziyarci Real Madrid, domin buga wasan farko a quarter finals a Santiago Bernabue.

Da sanyin safiyar Litinin ‘yan wasan Real suka motsa jiki a shirin da kungiyar ke yi na kare kofin da ta lashe a bara na 14 jimilla.

Sun fara da guje-guje daga nan aka raba su rukunnai domin wasa da lailaya tamaula a tsakaninsu.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like