Rikici kan wane ne zai biya kuɗi idan aka duba talaka a asibitocin Indiya
Abin da ya harzuƙa masu zanga-zangar shi ne wani tanadi a dokar, da ke tilasta wa asibitocin gwamnati da na kuɗi, su bai wa mutum kulawar gaggawa, kuɗin kuma sai daga bisani gwamnati za ta biya.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like