Rivaldo yace duk da a yanzu neymar be kama kafa Ronaldo da messi ba amma yana tunanin a yanzu babu dan wasa kamarsa a brazil kuma na ba dadewa brazil za ta fahimci hakan
shaharran dan wasan bacelona da kuma kasa brazil yace yayarda neymar zai iya cinye kambo dan wasa da yafi kowa iya kwallon kafa a duniya nan ba da dadewa ba,kuma tun yanzu neymar ya fara nuna almun nasara dun ya nuna kansa a wasanin da yawa a brazil da kuma Barcelona.