Rundunar Sojan Nijeriya Zata Gina Makarantar Sakandire Ta sojoji A Zamfara Rundunar Sojan Nijeriya Za ta Gina Makarantar Sakandare A Jihar Zamfara A Wani Mataki Na Kara Tsaurara Tsaro A Yakin Arewa Maso Yamma.
Ministan Tsaron Nijeriya Masur Dan Ali Ne Ya Bada Wannan Sanarwa Tare Da Bada Kwangilar Gina Makarantar A Garin Gusau.
Makarantun Za’a Gina Guda Biyu Ne, Guda A Gusau, Guda Kuma A Talata Mafara.
Sai Dai Wasu ‘Yan Yankin Zamfara Ta Yamma Na Nuna Rashin Jin Dadinsu Ganin Yadda Ba’a Sanya Yankinsu Cikin Wuraren Da Za’a Gina Makarantu Ba.
Ministan Yayi Amfani Da Damar Sa Wajen Kawo Wa Yankinsa Wannan Ci Gaban.

You may also like