Rundunar Tsaro Tayi Gargadi Kan Sabuwar  Dabarar Yan Kunar Bakin Wake 



Hedkwatar rundunar tsaro ta kasa ta gargadi al’ummar Nijeriya kan wata sabuwar dabara da mata ‘yan kunar bakin wake suka bullo da ita inda suke amfani da Jarirai wajen boye bama bamai.
Kakakin rundunar, Birgediya Janar Rabe Abubakar ya ce ‘yan kunar bakin wake suna amfani da wannan sabuwar dabara ce wajen yaudarar masu bincike a wuraren jama’a

You may also like