Sabon rikicin PDP barazana ce ga makoma ko wanzuwar jam’iyyar — MasanaPDP

Asalin hoton, OTHER

Wasu masana siyasa a Najeriya, na cewa sabon rikicin da babbar jam`iyyar hamayya a kasar, PDP ta shiga barazana ce ga makoma ko wanzuwarta.

Masanan sun yi gargadin cewa rikicin ka iya rage tasirin jam`iyyar idan jiga-jiganta ba su gaggauta daukar matakan sasantawa ba.

Masanan sun ce da wuya PDPn ta jure wa manyan kalubale biyu da take fuskanta.

Farko, na takaicin rashin gwamnati a matakin tarayya na tsawon shekaru.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like