Sabuwar Cuta Ta Kashe Sama Da Mutane 70 A Jihar Kwara


A Yankin Oro-Ago dake karamar Hukumar Ifelodun a Jihar Kwara an tabbatar da mutuwar sama da mutane 70.

Mutanen garin sunce Mutane sama da 70 sun mutu bisa ga sabuwar Allobar data bullo.

Yadda Jaridar Punch ta rawaito cutar tafi yawa ga Fulanin Bororo dake jihar kwara, cutar dai tanasa Amai da wasu bakaken Abubuwa.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like