An sace daya daga cikin mayan jigon APC , Abdulmalik Mohammed Durunguwa, a jihar Kaduna ranar juma’a nan 12 ga watan Agusta, yan sanda jihar sunce suna iya bakin kokarinsu wajen ganin su ceto shi kuma sun kama wayanda suka yi wanann ika-ikan.Iyalansa sunce har yanzu basu sami wani kira ba daga wayanda suka sace shin.Durunguwa baban manomi ne kuma yana da baban kamfani kayan aikin na’ura mai kwakwalwa.