An sace Tsohon ministan muhalli laurentia Laraba Mlalam da mijin ta Mr Pius a gidansu a jare karamar hukumar Kagarko a gidan gwamnati a jihar kaduna .A cewar iyalan laurentia ,sunce yan ta,adan sun sace Mrs laurentia da mijinta ne ranar litinin uku ga watan goma, a kan babar hanyar kaduna zuwa Abuja.yan ta,adan na neman naira millian goma daga iyalan laurentia kafin su sake ta.