Wani lecturer a Faculty of Computer Science and Information Technology na Jami’ar Bayero Kano, (Buk), Aliyu Kiri, an sace shi a Kaduna.
Malaman makarantan sunce; An sace Aliyu Kiri a Birnin-Gwari a Kaduna. haka ya kasance a kan hanyar komawa Kano daga Jihar Oyo, inda yaje duba daliban (SIWES).