An sace yan china guda biyu a jihar Nasarawa


download (1)

Yan sandan jahar nasarawa sunce an sace yan chinan ne a  kauyen Agada a karamar hukuman Nasarawa.ma’ajiyan yansandan me kula da alakan Aluman jihar Ismail Norman, ya gaya wa majiyar labari na kasa(NAN) a Lafiya cewa XJieng AI Jung mai shekaru hamsin(50)da dan uwansa Wenso ping mai shekaru(45) an sace sune akan hanyarsu ta zuwa Abuja ,har yanzu babu takamai-mai labari su ko na wayanda suka sace sun.

Ya kara da cewa har yanzu babu almun su amma rundunan yansandan jihar suna iyya bakin kokarin su dun gano yan ta’addan da suka sace yan chinan,kuma sun hada karfi da karfe da yan vijilanten,mafarauta da musun unguwanin dun cigaba da binciken alamarin.

Commissionan jihar Nasarawan  Alhaji Abubakar Sadiq Bello,ya bada umarnin cewa duk hukumar da abin ya shafa suyi iya kokarin su,wajen  ceton yan chinan daga hanun yan ta’addan.

.

You may also like