Sakandiren ‘yan matan da kusan duka ɗalibanta ke da ‘ya’ya'yan makarantar tare da 'ya'yansu

Wata makarantar sakandiren ‘yan mata a jihar Texas ta Amurka na ƙoƙarin sauya yadda ya kamata a kula da rayuwar ‘yan mata masu ciki tare da ‘ya’yayen da suka haifa.

Tun a farkon shekarar 2021 ne, Halen ke cin abinci fiye da yadda ta saba.

Matashiyar mai shekara 15 ba ta san dalilin da ya sa yanayin cin abincinta ya ƙaru ba.

”Shin hakan ba wata matsala”? kamar yadda ta tambayi ‘yar uwarta, wacce ta ba ta amsa da cewa ”ba wani abu ba ne, ai dama hakan na faruwa da mutane”.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like