An Sallami Sojan Ruwa Mai Fataucin Wiwi


wiwi

Hukumar sojin ruwa ta Najeriya, ta sallami jami’inta da aka samu da mallakar ganyen tabar wiwi mai nauyin kilo 14.55.

jami’in nata mai suna Umar H, an mikaqa shi ga hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa wato NDLEA, bayan da wata kotun soja ta musamman ta same shi da hannu dumu-dumu, wajen mallakar ganyen tabar wiwin.

You may also like