Sallar tarawihi da abubuwan da ke tattare da ita



.

Asalin hoton, Getty Images

Daya daga cikin ibadun da watan Ramadana ya ke tattare da su na musamman shi ne salloli da ake yi a cikinsa da ba a yi a ko wanne wata.

Sallah irin ta tarawihi da ake farawa daga farkon watan zuwa arshe, a wajen wasu malaman kuma zuwa kwana asherin ɗin farko na watan.

Sai kuma sallar tuhajjuj da ake yi a kwana 10 ko taran ƙarshe na watan, wadda ita ma ta musamman ce da ake keɓence watan da ita.

BBC ta yi tattaunawa ta musamman kan abubuwan da suka shafi sallar tarawihi da kuma fa’idojinta.



Source link


Like it? Share with your friends!

1

You may also like