Sanata Dino Melaye Yaki Amincewa Ya Amshi Takardar Kiranye Daga Hukumar INEC


Sanata Dino Melaye yaki Amincewa ya karbi takardar kiranye da hukumar INEC ta aika masa.

Bisa wannan dalilin ne yasa Hukumar INEC tace zata koma kotu domin ta Tabbatar cewa Anyi Amfani da hukuncin da kotun ta zartar.

Sanata Dino Melaye yace batun yi masa kiranye, karan tsaye akan kundin tsarin mulkin kasa na shekarar 1999.

Zuwa yanzu dai ana yar wasan buya tsakanin Dino Melaye da hukumar INEC, inda Sanatan yaki yadda ya koma office.

You may also like