A yau Asabar 24/6/2017 Mai Girma Senator Rabiu Musa Kwankwaso Senatan Arewacin Nigeria ya yi belin mutane 290 daga gidajen yarin Jahar Kano DA suka hada da:-
* Central Prison = 38
* Gwaron Dutse = 70
* Tudun wada. = 110
* Gwarzo. = 47
* Kiru Prison. = 25
Daga cikinsu harda mata 14, domin su koma gida suyi bikin Sallah a gidajen su tare da iyalan su.
Allah ya saka masa da alkhari. Su kuma Allah ya kiyaye gaba