Dan Majalisa a jamhuriya ta biyu Junaidu Muhammad ya yi kira ga sanatoci da su gaggauta tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari sakamakon ya na halin da ba zai iya ci gaba da gudanar da mulkin Najeriya ba. Dakta Junaidu ya kara da cewa, shin hakan shine mafita don fargabar maimaita abinda ya faru baya lokacin ‘Yar adua da Jonathan.