Saraki Ya Biya Bashin Albashin Milyan 49.4 Na Sarakunan Mazabarsa


Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki ya biya bashin albashin Naira milyan 49.4 na Dakatai 222 da suka fito daga mazabarsa ta Ilori ta Gabas har na watannin 20 da suke bin kananan hukumomin yankin.

Da yake tsokaci kan kokarin Saraki, Gwamnan jihar, Ahmed ya nemi sarakan kan su ci gaba da bayar da goyon baya ga Shugaban majalisar don ganin ya samu karfin guiwar bijiro da romon dimokradiyya a yankin.

You may also like