Sarauniyar Ingila Ta Nemi Da A Dinga Kaita Masallaci Don Sauraron Alƙur’ani Mai Girma


Sarauniyar Elizabeth ta Inglan ta bukaci a rinka kai ta masallaci don sauraron karatun Alkur’ani Mai Girma don rage mata damuwa.Labarin dake ishe mu na nuni da cewa sarauniyar ta ce ita dai ta fi son ta saurari karatun Alkur’ani don sanyaya mata zunciya maimakon sauraron wakoki da wasu ke yi in suna neman sanyaya zukatansu.Idan dai Baku manta ba a kwanakin baya sarauniya Elizabeth ta bayyana salsalarta inda ta shaidawa duniya cewar ita jinin manzon Allah ce kuma nasabarta ta sadu da manzon Allah a hawa na 40.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like