Sarkin Kano Sunusi Na II Tare Da Matarsa Sun Yi Bikin Cikarsu Shekaru 25 Da Aure


A jiya Alhamis, 29 ga watan Disamba Sarkin Kano Alhaji Sanusi na II da shi da matarsa suka yi bikin cikarsu shekaru 25 da aure.

Sarkin, kuma tsohon gwamnan babban bankin Nigeria CBN ya nuna murnar sa game da zagayowar rana inda har ya wallafa wani dadadden hoton sa da na matarsa a bakin teku.

A kwanan nan ne dai mai martaba ya aurar da daya daga cikin ‘yayansa Fulani Sidika, inda yayin da ake shagulgulan bikin daya daga cikin ‘yayan nasa kuma ta haifo masa jika.

 

emir-25th-wedding emir-throwback emir-25th-wedding-cake

 

You may also like