Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar ‘Yan Uwa’ Yan Tijaniyya Ta Nijeriya. 


Da yake jawabi a wajen taron amincewa da zabensa a matsayin shugaban kungiyar mai suna Jamiyyatu Ansariddeen Attijaniyya Nigeria, Sarki Sunusi ya nuna farin cikin sa da wannan ragamar da aka damka mass.
.Sarki Sunusi ya ci gaba da cewar “Na yi farin cikin zama shugaban kungiyar da kaka na ya yi aiki tukuru wajen jaddadata”

You may also like