Sarkin Kano Zai Jagoranci Kwamitin Zuba Jari Na Jihar


Gwamnatin Kano ta nada Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II a matsayin Shugaban kwamitin bada shawarwari kan Harkokin zuba jari.

A lokacin kaddamar da kwamitin, Gwamnan jihar ya bayyana cewa an nada Sarkin Kano kan wannan mukamin ne saboda irin matsayin da yake da shi a duniya kan harkokin tattalin arziki.

You may also like