Sarkin Musulmi Ya Yi Allah Wadai Da Kisan Kudancin Kaduna


 

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Dakta Sa’ad Abubakar III, ya nuna damuwa bisa yadda wasu mahara su ka farma jama’a a kudancin Kaduna inda kimanin mutane 808 aka kashe tare da jikkata sama da 57 a yanzu su ke jinya.

You may also like