Saudiyya Tayi Wa Najeriya Tayin Hadin Kai Domin Yakar Ta’addanci 



Masarautar Saudiyya ta yi wa Nijeriya tayin hadin kai domin yakar ta’addanci.
Tawaga mai dauke da mutane bakwai daga ma’aikatar tsaro ta kasar Saudiyya ta kawo ziyara hedikwatar rundunar sojojin saman Nijeriya a jiya Alhamis domin tattauna yadda kasashen biyu za su hada kai don kawar da ta’addanci.

You may also like