Saurayi ya kashe budurwarsa a Jihar Ondo


5 (1)

Yansanda sun kama Oweniwe Chukwudi  akan zarginsa da kashe budurwan sa,Adeyeye Nifemi,yace ya kashe tane kawai don jin dadin sa ba wai don yayi Asiri da itaba

Chukwudi, yana karantar National Diploma a Polytechnic na Rafus Giwa a karamar hukumar Owo ,jihar Ondo,ya musanta zargin cire wa budurwar tasa wasu bangare da ga gangar jikin nata.

kwamissional Yansandan jihar Ondo , Hilda Harrison, yace  bincike yanu na cewa iyayen Chukudi manoma ne a Ogbese a jihar Ondo, Chukudi ya yi wa budurwar ta sa wayo akan  ta raka shi Ayede Ogbese kusan tafiya kilometer 15 daga makarantar su,anan ya chaka mata wuka ,sanan ya gudu ya barta a dajin. A tunaninsa ta mutu amma daya koma wuri  washe gari  don cire wasu bangare daga gangarjikin nata ,sai ya tarar da ita a raye bata mutu ba

Yayi kamar yana yukurin taimaka mata har ya dauke ta ya kai ta wani gidan mai da ba a amfani da shi a Ilu Abo, anan ya kuma shake ta tare da buga mata duste a kai har sai da ta mutu.

Duk Chukudin ne ya bayana haka bayan ya sha tsinana duka a wajen mahuktan .yanzu hukumar yansanda sun mika shi kotu kafin a kamala bincike.

You may also like