A kalla shaguna goma sha daya ne suka kone a baban shagon Odo Eran a Agege jihar Legas, a cewar hukumar gaggawa ta Jahar (LASEMA) yace bincike yanuna cewa wutar ta fara cin daya daga cikin shagunan, kuma dalilin kin adana chemikal na hada penti bada gudumawar kara wa wutar karfi ci.
A yanzu haka shagona goma sha daya ne suka kone kurmus kafin zuwan yan kwana-kwana.