Wakilan kasashen biyu da ke yakiza su gabatar da hujjojinsu a gaban alkalai a hedkwatar kotun, da ke a birnin Hague.Tun farko

shugaban Rasha Vladimir Putin ya ba da hujjar mamaye Ukraine a ranar 24 ga Fabrairu, na shekara ta 2022 kan zargin kisan kare dangi da Kiev ta shirya a gabashin Ukraine mai magana da harshen Rasha, sai dai Ukraine ta musunta zargi.