Shin ko maganin gyaran fata na collagen na hana motsewar fata?Yaya maganin gyaran fata na collegen ke taimakawa wajen rage motsewar fata tare da inganta kyawun fata.

Ana dillancin maganin Collegen – da ke zuwa a nau’o’i daban-daban da suka haɗar da ƙwaya da gari ko ma alewa – a shafukan intanet da shagunan sayar da magunguna da abinci.

Duk da irin shaharar da maganin ya yi, har yanzu babu wata ƙwaƙwarar hujja a kimiyyance da ke tabbatar da sahihanci da ingancinsa: Na ƙara wa fata kyau, tare da rage motsewar fatar da kuma ƙarfinta da ɓoye tabo a jikin fata

Collagen wani muhimmin sinadari ne da ake samu a cikin jikin ɗan’adam, wanda ke da ƙe ƙarfafa da ingancinta da wasu sinadarai da ke aiki cikin tsokar mutane ta yadda za su taimaka wajen inganta kyawun fatar.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like